Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Creation: First day, making light and dividing it from darkness

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da First day, making light and dividing it from darkness

  1. Sai Allah ya ce, “Bari haske yă kasance,” sai kuwa ga haske.

  2. Allah ya ga hasken yana da kyau, sai ya raba tsakanin hasken da duhu.

  3. Allah ya kira hasken “yini,” ya kuma kira duhun “dare.” Yamma ta kasance, safiya kuma ta kasance, kwana ta fari ke nan.