Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Creation: Second day, making the firmament or atmosphere, and separating the waters

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Second day, making the firmament or atmosphere, and separating the waters

  1. Allah ya ce, “Bari sarari yă kasance tsakanin ruwaye domin yă raba ruwa da ruwa.”

  2. Saboda haka Allah ya yi sarari ya raba ruwan da yake ƙarƙashin sararin da ruwan da yake bisansa. Haka kuwa ya kasance.

  3. Allah ya kira sararin “sama.” Yamma ta kasance, safiya kuma ta kasance, kwana ta biyu ke nan.