Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Condescension of God: Scriptures relating to

7 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Scriptures relating to

  1. wane ne mutum da kake tunawa da shi, ɗan mutum da kake lura da shi?

  2. Ka yi shi ƙasa kaɗan da Allah ka yi masa rawani da ɗaukaka da girma.

  3. Ka mai da shi mai mulki bisa ayyukan hannuwanka; ka sa kome a ƙarƙashin ƙafafunsa,

  4. Wane ne yake kamar Ubangiji Allahnmu, Wannan mai zama a kursiyi can bisa,

  5. wanda yake sunkuya yă dubi sammai da duniya?

  6. Saboda haka da Allah ya so yă bayyana nufinsa marar canjawa a sarari ga magādan abin da aka yi alkawari, sai ya tabbatar da shi da rantsuwa.

  7. Allah ba ya karya! Haka ma alkawuransa da rantsuwarsa abubuwa biyu ne da ba a iya canjawa. Mun gudu zuwa wurin Allah domin kāriya. Ya kamata alkawuransa su ƙarfafawa sosai mu riƙe begen nan da yake gabanmu.