Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Colonization: Of conquered countries and people

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Of conquered countries and people

  1. Rehum shugaban sojoji, da Shimshai marubuci, da sauran abokansu, wato, alƙalai, da masu riƙe da muƙamai daga Farisa, Uruk da Babilon, mutanen Elam da na Shusha,

  2. da sauran mutane waɗanda mai girma Osnaffar ya kwaso, ya zaunar da su cikin birnin Samariya da sauran wurare na Kewayen Kogin Yuferites.