Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Castle: The doctrine, »The house is my castle«

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da The doctrine, »The house is my castle«

  1. Sa’ad da kuka ba da rance na kowane iri ga maƙwabcinku, kada ku shiga gidansa don karɓar wani abu a matsayin jingina.

  2. Ku tsaya a waje ku bar mutumin da yake karɓan rancen yă kawo muku abin da zai bayar a matsayin jingina.