Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Bread: Symbolic of the body of Christ
Ayoyi game da Symbolic of the body of Christ
Gama abin da na karɓa daga wurin Ubangiji shi ne nake ba ku. Ubangiji Yesu, a daren da aka bashe shi, ya ɗauki burodi,
bayan ya yi godiya, sai ya kakkarya ya ce, “Wannan jikina ne, wanda yake dominku, ku yi wannan don tunawa da ni.”