Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Bottle: Made of skins

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Made of skins

  1. Kuma ba wanda yakan zuba sabon ruwan inabi a cikin tsofaffin salkuna. In ya yi haka, sabon ruwan inabi zai farfashe salkunan, ruwan inabin yă zube, salkunan kuma su lalace.

  2. A’a, sai dai a zuba sabon ruwan inabi a sababbin salkuna.