Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Bottle 2 ayoyi · 4 fannoni Nemi "Bottle" Duka 2 Made of skins 2 General references · Made of clay · Used as a lachrymatory · Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki Luka 5:37Kuma ba wanda yakan zuba sabon ruwan inabi a cikin tsofaffin salkuna. In ya yi haka, sabon ruwan inabi zai farfashe salkunan, ruwan inabin yă zube, salkunan kuma su lalace.Luka 5:38A’a, sai dai a zuba sabon ruwan inabi a sababbin salkuna.