Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Botany: Lily, beauty of

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Lily, beauty of

  1. “Me ya sa kuke damuwa a kan riguna? Ku dubi yadda furannin jeji suke girma mana. Ba sa aiki ko saƙa.

  2. Duk da haka ina gaya muku ko Solomon cikin dukan darajarsa bai sa kayan adon da ya kai na ko ɗaya a cikinsu ba.