Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Betrothal: Figurative
Ayoyi game da Figurative
Zan ɗaura aure da ke har abada; zan ɗaura aure da yake cikin adalci da gaskiya, cikin ƙauna da jinƙai.
Zan ɗaura aure da yake cikin aminci za ki kuwa yarda cewa ni ne Ubangiji.