Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Benedictions: Divinely appointed

4 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Divinely appointed

  1. “Gaya wa Haruna da ’ya’yansa, ‘Ga yadda za ku albarkaci Isra’ilawa. Za ku ce musu,

  2. “ ‘ “Ubangiji yă albarkace ku, yă kuma kiyaye ku;

  3. Ubangiji yă sa fuskarsa ta haskaka a kanku, yă kuma yi muku alheri;

  4. Ubangiji yă dube ku da idon rahama, yă kuma ba ku salama.” ’