Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ben-Hadad: 3. Son of Hazael and king of Syria
Ayoyi game da 3. Son of Hazael and king of Syria
Hazayel sarkin Aram ya mutu, sai Ben-Hadad ɗansa ya gāje shi.
Sa’an nan Yowash ya sāke ƙwato garuruwan da Ben-Hadad ya ci da yaƙi a hannun mahaifinsa Yehoyahaz. Sau uku Yehowash ya yi nasara a kansa, ta haka kuwa ya ƙwace garuruwan Isra’ilawa.