Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Barrenness: Sent as a judgment
Ayoyi game da Sent as a judgment
Sai Ibrahim ya yi addu’a ga Allah, Allah kuma ya warkar da Abimelek, da matarsa da bayinsa mata domin su haihu,
gama Ubangiji ya rufe kowace mahaifa a gidan Abimelek saboda Saratu, matar Ibrahim.