Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Axletree: Part of a wheeled vehicle.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Part of a wheeled vehicle.

  1. Ƙafafu huɗun suna a ƙarƙashin ɓangarorin, aka kuma haɗa gindin ƙafafun keken da dakalin. Tsayin kowace ƙafa kamu ɗaya da rabi ne.

  2. An yi ƙafafun kamar ƙafafun keken yaƙi ne; gindin, da’irar, gyaffan da kuma cibiyar duk an yi su da ƙarfe ne.