Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Apostasy: Caused by persecution
Ayoyi game da Caused by persecution
“Sa’an nan za a bashe ku don a tsananta muku a kuma kashe ku, dukan al’ummai za su ƙi ku saboda ni.
A wannan lokaci, da yawa za su juya daga bangaskiya, su ci amana su kuma ƙi juna,