Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Anointing of the Holy Spirit: God preserves those who receive
Ayoyi game da God preserves those who receive
Na sami Dawuda bawana; da mai na mai tsarki na shafe shi.
Hannuna zai kasance tare da shi; tabbatacce hannuna zai ƙarfafa shi.
Babu abokin gāban da zai sa yă biya haraji; babu mugun mutumin da zai danne shi.
Zan murƙushe maƙiyansa a gabansa in kashe dukan abokan gābansa.