Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Anna

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Akwai wata annabiya ma, mai suna Anna, diyar Fanuwel, na kabilar Asher. Ta tsufa kutuf; ta yi zama da mijinta shekaru bakwai bayan sun yi aure,

  2. ta kuwa zama gwauruwa sai da ta kai shekaru tamanin da huɗu. Ba ta taɓa barin haikali ba, tana sujada dare da rana, tana kuma azumi da addu’a.