Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Akrabbim: A chain of hills in the south of Palestine.

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A chain of hills in the south of Palestine.

  1. tă ƙetare Mashigin Kunama a kudu, tă ci gaba zuwa Zin, sa’an nan tă nufi kudu da Kadesh Barneya. Sa’an nan za tă zarce zuwa Hazar Addar, tă nausa zuwa Azmon,

  2. zuwa kudancin Hanyar Kunama, ta ci gaba har zuwa Zin, zuwa kudancin Kadesh Barneya. Sa’an nan ta kurɗa zuwa Hezron har zuwa Addar, ta kuma karkata zuwa Karka.

  3. Iyakar Amoriyawa kuwa daga Mashigin Kunama zuwa Sela da kuma zuwa gaba.