Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agag: 2. A king of the Amalekites, taken prisoner by Saul and slain by Samuel
Ayoyi game da 2. A king of the Amalekites, taken prisoner by Saul and slain by Samuel
Ya kama Agag sarkin Amalekawa da rai. Ya kuma hallaka dukan mutanensa da takobi.
Amma Sama’ila ya ce, “Yadda takobinka ya sa mata suka rasa ’ya’ya, haka mahaifiyarka za tă zama marar ’ya’ya a cikin mata.” Sama’ila kuwa ya kashe Agag a Gilgal a gaban Ubangiji.