Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agabus

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ɗaya daga cikinsu mai suna Agabus, ya miƙe tsaye ya yi annabci ta wurin Ruhu cewa za a yi yunwa mai tsanani wadda za tă bazu a dukan duniyar Romawa (Wannan ya faru a zamanin mulkin Kalaudiyus.)

  2. Bayan muka yi ’yan kwanaki da dama a can, sai wani annabin da ake kira Agabus ya gangaro daga Yahudiya.