Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adullam

6 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A wannan lokaci, Yahuda ya bar ’yan’uwansa ya gangara don yă zauna da mutumin Adullam, mai suna Hira.

  2. sarkin Libna, ɗaya sarkin Adullam, ɗaya

  3. Yarmut, Adullam, Soko, Azeka,

  4. Bet-Zur, Soko, Adullam,

  5. da Zanowa, da Adullam da ƙauyukansu, da Lakish da gonakinta, da kuma Azeka da ƙauyukanta. Saboda haka sun yi zama tun daga Beyersheba har zuwa Kwarin Hinnom.

  6. Ku mazaunan Maresha Ubangiji zai kawo wanda zai ci ku da yaƙi. Sarakunan Isra’ila za su gudu zuwa Adullam.