Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adam: 2. A name of Christ
Ayoyi game da 2. A name of Christ
Haka yake a rubuce cewa, “Adamu, mutumin farko ya zama mai rai”; Adamu na ƙarshe kuwa ruhu ne mai ba da rai.
Mutumin farko daga turɓaya ce ya fito, mutum na biyu kuwa daga sama ne ya fito.