Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Aceldama: The field of blood.
Ayoyi game da The field of blood.
Shi ya sa ake kiran filin, Filin Jini har yă zuwa yau.
Kowa a Urushalima ya ji game da wannan, saboda haka suka kira wannan filin Akeldama, da yarensu, wato, Filin Jini.)