Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abstemiousness

3 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sa’ad da ka zauna domin cin abinci da mai mulki, ka lura sosai da abin da yake gabanka,

  2. ka kuma sa wuƙa a maƙogwaronka in kai mai ci da yawa ne.

  3. Kada ka yi marmarin abincinsa mai daɗi gama wannan abinci ruɗu ne.