Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abi: Called Abijah
Ayoyi game da Called Abijah
Hezekiya yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara ashirin da tara. Sunan mahaifiyarsa Abiya, ’yar Zakariya.