Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abel-Mizraim
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sa’ad da Kan’aniyawa waɗanda suke zama a can suka ga makokin a masussukan Atad, sai suka ce, “Masarawa suna bikin makoki na musamman.” Shi ya sa ake kira wannan wurin da yake kusa da Urdun, Abel-Mizrayim.