Gennesaret
32.8500, 35.5000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Gennesaret
Sa’ad da suka haye, sai suka sauka a Gennesaret.
Da suka haye, sai suka sauka a Gennesaret, suka daure jirgin a ƙugiya.
Wata rana, Yesu yana tsaye a bakin Tafkin Gennesaret, mutane kuma suna ta matsawa kewaye da shi, domin su ji maganar Allah,