Caesarea Philippi
An kuma san shi da: Caesarea, Philippi
33.2400, 35.6900 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Caesarea Philippi
Sa’ad da Yesu ya zo yankin Kaisariya Filibbi, sai ya tambayi almajiransa ya ce, “Wa mutane suke ce da Ɗan Mutum?”
Yesu da almajiransa suka tafi ƙauyukan da suke kewaye da Kaisariya Filibbi. A hanya ya tambaye su ya ce, “Wa, mutane suke ce da ni?”