Baalath
31.9200, 35.0500 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Baalath
da Ba’alat, da Tadmor a hamada, na cikin ƙasarsa.
haka kuma Ba’alat da dukan biranen ajiyarsa, da kuma dukan birane domin keken yaƙinsa da dawakansa, duk abin da ya so yă gina a Urushalima, a Lebanon da kuma dukan yankin da ya yi mulki, ya gina shi.