Aphek
34.0600, 35.8600 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Aphek
Daga wajen kudu kuma, dukan ƙasar Kan’aniyawa ce. Iyakarta a arewa ta fara daga Ara ta Sidoniyawa har zuwa Afek, ta zarce har zuwa iyakar Amoriyawa;
Umma, Afek da Rehob. Garuruwa ashirin da biyu ke nan da ƙauyukansu.