Shillem
An kuma san shi da: Shallum
Ayoyin da suka ambaci Shillem
’Ya’yan Naftali maza su ne, Yazeyel, Guni, Yezer da Shillem.
daga Yezer, kabilar Yezerawa; daga Shillem, kabilar Shillemawa.
’Ya’yan Naftali maza su ne, Yaziyel, Guni, Yezer da Shallum, su zuriyar Bilha ne.