Tsallake zuwa abun ciki

Guni

3 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Guni

  1. ’Ya’yan Naftali maza su ne, Yazeyel, Guni, Yezer da Shillem.

  2. Zuriyar Naftali bisa ga kabilansu, daga Yazeyel, kabilar Yazeyelawa; daga Guni, kabilar Guniyawa;

  3. ’Ya’yan Naftali maza su ne, Yaziyel, Guni, Yezer da Shallum, su zuriyar Bilha ne.