Tsallake zuwa abun ciki

Mother of Zebedees children

2 ayoyi · 3 'yan gida

Nemi "Mother of Zebedees children"

Ayoyin da suka ambaci Mother of Zebedees children

  1. Sai mahaifiyar ’ya’yan Zebedin nan ta zo wurin Yesu tare da ’ya’yanta, da ta durƙusa a ƙasa, sai ta roƙe shi yă yi mata wani abu.

  2. A cikinsu, akwai Maryamu Magdalin, da Maryamu uwar Yaƙub da Yoses, da kuma uwar ’ya’yan Zebedi.