Ishbibenob
An kuma san shi da: Ishbi-benob
Ayoyin da suka ambaci Ishbibenob
Ishbi-Benob kuwa, wani daga zuriyar Rafa, wanda nauyin kan māshinsa na tagulla ya yi shekel ɗari uku, wanda yake kuma da sabon māshi, ya ce zai kashe Dawuda.