Heleb
An kuma san shi da: Heled, Heldai
Ayoyin da suka ambaci Heleb
Heleb, ɗan Ba’ana daga Netofa, Ittai, ɗan Ribai mutumin Gibeya a Benyamin,
Maharai mutumin Netofa, Heled ɗan Ba’ana mutumin Netofa,
Na goma sha biyu don wata goma sha biyu, shi ne Heldai mutumin Netofa, daga iyalin Otniyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa.