Skip to content
Zabura 3:3-4

Dogara ga Allah a matsayin garkuwata

Zabura 3:3-4
3
Amma kai ne garkuwa kewaye da ni, ya Ubangiji; ka ba ni ɗaukaka ka kuma ɗaga kaina.
4
Ga Ubangiji na yi kuka mai ƙarfi, ya kuwa amsa mini daga tudunsa mai tsarki. Sela
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options