Tsallake zuwa abun ciki
Karin Magana 7:24-27

Gargaɗi na ƙarshe game da lalata

Karin Magana 7:24-27
24
Yanzu fa, ’ya’yana, ku saurare ni; ku kasa kunne ga abin da nake faɗa.
25
Kada ku bar zuciyarku ta juya zuwa hanyoyinta ko ku kauce zuwa hanyoyinta.
26
Ta zama sanadin fāɗuwar yawanci; kisan da ta yi ba ta ƙidayuwa.
27
Gidanta babbar hanya ce zuwa kabari mai yin jagora zuwa ɗakunan lahira.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options