Tsallake zuwa abun ciki
Karin Magana 20:7-8

Mutunci, adalci da sarauta

Karin Magana 20:7-8
7
Mai adalci kan yi rayuwa marar abin zargi; masu albarka ne ’ya’yan da za su biyo bayansa.
8
Sa’ad da sarki ya zauna kan kujerarsa don yă yi shari’a, yakan ga dukan mugunta da idanunsa.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options