Skip to content
Ƙidaya 34:6-7

Ƙidaya 34:6-7

6
“ ‘Iyakarku a yammanci, za tă kasance bakin Bahar Rum. Wannan ce za tă zama iyakarku a yamma.
7
“ ‘Iyakarku a arewanci kuwa za tă tashi daga Bahar Rum zuwa Dutsen Hor,
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 75 chars

Options