Skip to content
Mattiyu 25:28-30

Mattiyu 25:28-30

28
“ ‘Karɓi talentin daga hannunsa ku ba wanda yake da talenti goma.
29
Gama duk mai abu za a ƙara masa, zai kuma same shi a yawalce. Duk wanda ba shi da shi kuwa, ko ɗan abin da yake da shi ma, sai an karɓe masa.
30
Ku jefar da banzan bawan nan waje, cikin duhu, inda za a yi kuka da cizon haƙora.’
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 75 chars

Options