Tsallake zuwa abun ciki
Firistoci 19:9-10

Adalci da Kula da Talakawa

Firistoci 19:9-10
9
“ ‘Sa’ad da kuka yi girbin amfanin gonarku, kada ku girbe har zuwa gefen gonar, ko ku yi kalan girbinku.
10
Kada ku koma gonar inabinku kuna kala, ko ku tattara ’ya’yan inabin da suka fāffāɗi. Ku bar su domin matalauta da kuma baƙi. Ni ne Ubangiji Allahnku.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options