Tsallake zuwa abun ciki
Yoshuwa 21:41-42

Takaitaccen Bayanin Biranen Lawiyawa

Yoshuwa 21:41-42
41
Jimillar birane da wurarensu na kiwon da aka ba Lawiyawa daga cikin mallakar jama’ar Isra’ila guda arba’in da takwas ne.
42
Dukan garuruwan nan kowannensu yana kewaye da wurin kiwo.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options