Tsallake zuwa abun ciki
Yoshuwa 1:10-11

Yoshuwa ya Umurci Shirye-shiryen Ketarewa

Yoshuwa 1:10-11
10
Saboda haka sai Yoshuwa ya umarci shugabannin mutane,
11
“Ku ratsa cikin sansani, ku gaya wa mutane, ‘Ku shirya guzurinku. Nan da kwana uku za ku ƙetare Urdun a nan, don ku je ka mallaki ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ta zama taku.’ ”
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options