Tsallake zuwa abun ciki
Irmiya 12:5-6

Ƙalubalen Allah: Ka shirya wa gwaje-gwaje mafi tsanani

Irmiya 12:5-6
5
“In ka yi tsere da mutane a ƙafa suka kuma gajiyar da kai, yaya za ka yi gasa da dawakai? In ka yi tuntuɓe a lafiyayyiyar ƙasa, ƙaƙa za ka yi a kurmin Urdun?
6
’Yan’uwanka, iyalinka har su ma sun bashe ka; sun tā da kuka mai ƙarfi a kanka. Kada ka amince da su, ko da yake suna faɗa maganganu masu kyau game da kai.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options