Skip to content
Ishaya 15:6-7

Kufewar ƙasa da durƙushewar tattalin arziki

Ishaya 15:6-7
6
Ruwayen Nimrim sun ƙafe ciyayin kuma sun bushe; tsire-tsire duk sun ɓace babu sauran ɗanyen abu.
7
Saboda haka dukiyar da suka tara suka kuma ajiye sun ɗauka suka ƙetare Rafin Arabim da su.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options