Tsallake zuwa abun ciki
Hosiya 13:9-11

Rushewar Isra’ila da Kansu da Sarakunanta Marasa Nasara

Hosiya 13:9-11
9
“An hallaka ku, ya Isra’ila, domin kun tayar mini, kun tayar wa mai taimakonku.
10
Ina sarkinku, da zai cece ku? Ina masu mulkinku cikin dukan garuruwanku, waɗanda kuka ce, ‘Ba mu sarki da shugabanni’?
11
Saboda haka cikin fushina na ba ku sarki, kuma cikin hasalata na ɗauke shi.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options