Skip to content
Ezekiyel 25:9-11

Ezekiyel 25:9-11

9
saboda haka zan buɗe ƙofar shiga Mowab, farawa daga garuruwan da suke kan iyaka, Bet-Yeshimot, Ba’al-Meyon da Kiriyatayim, darajar ƙasar.
10
Zan ba da Mowabawa tare da Ammonawa ga mutanen Gabas abin mallaka, don kada a ƙara tuna da Ammonawa a cikin al’ummai;
11
zan hukunta Mowabawa. Ta haka za su san cewa ni ne Ubangiji.’ ”
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 75 chars

Options