Skip to content
Maimaitawar Shari’a 10:6-7

Tafiya da mutuwar Haruna

Maimaitawar Shari’a 10:6-7
6
(Isra’ilawa suka kama hanya daga rijiyoyin Beyerot Bene Ya’akan zuwa Mosera. A can Haruna ya rasu, aka kuma binne shi. Sai Eleyazar ɗansa ya gāje shi a matsayin firist.
7
Daga can suka tashi zuwa Gudgoda, daga Gudgoda kuma suka tafi Yotbata, ƙasa mai rafuffukan ruwa.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options