Skip to content
2 Korintiyawa 6:1-2

Roƙon yin amfani da alherin Allah da hikima

2 Korintiyawa 6:1-2
1
A matsayinmu na abokan aikin Allah, muna roƙonku kada ku karɓi alherin Allah a banza.
2
Gama ya ce, “A lokacin samun alherina, na ji ka, a ranar samun ceto kuma, na taimake ka.” Ina gaya muku, yanzu ne lokacin samun alherin Allah, yanzu ne ranar samun ceto.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options