Skip to content
2 Korintiyawa 6:11-13

Ƙaunar Bulus da buɗaɗɗiyar zuciyarsa

2 Korintiyawa 6:11-13
11
Ya ku Korintiyawa, mun yi muku magana a sake, muka kuma saki zuciya da ku ƙwarai.
12
Ba mu ƙi nuna muku ƙaunarmu ba, sai dai ku kuka ƙi nuna mana.
13
A wannan zance kam, ina magana da ku kamar ’ya’yana, ku ma ku saki zuciya da mu.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options